Fassarar Al-qurani da Hausa

English Hausa Dictionary

Hausa Quran Search

Hausa Quran SearchBarka da zuwa shafin karanta Fassarar Al-kur'ani cikin harshen Hausa!

Wannan shafin zai baka daman bincikawa tare da karanta cikakken fassarar Al-ƙur'ani mai girma cikin harshen Hausa, wanda Marigari Sheick Abubakar Mahmud Gumi ya fassara.

Domin ganin an samu sakamakon da ake nema;kada ayi amfani da haruffa masu lanƙwasa

Idan kuma kana amfani da wayar android ce, to zaka iya sakko da wannan manhajar akan wayarka domin karantawa ba tare da internet ba. zaka iya samun wannan manhajar domin saukewa idan ka latsa nan

Wassalam. Shamsuddeen Zakariya. 30/4/2017

Aika Zuwa

Facebook Twitter Whatsapp